Advertisment
News

Hukumar Shirya Jarrabawar Jamb Ta Sanya Ranar Da Za a Fara Sayar Da Jamb

Sponsored Links
hukumar shirya jarrabawar jamb (Join Admission And Matriculation Board)
ta Sanya ranar Fara rigistar jarrabawar jamb na shekarar 2022/2023
Bayan daukar lokaci da hukumar tayi tana duba lokacin da yadace.
Hukumar ta Sanya ranar 18/2/2022  ya zamo ranar da za a Fara rigistar UTME a duk fadin kasar Nan.
inda hukumar ta sake tabbatar da cewa za a Fara zana jarrabawar ranar 17/4/2022. a duk santocin da hukumar ta Basu izinin yi.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button