Advertisment
General

Yadda Zaka Cika Form Din Directorate Of Sme Bauchi State

Sponsored Links
Kamar yadda suka Sani ana cika form Na cares program 
Tuni dai Yan wasu jihar sun cika har an rufe nasu yanzu ma to gashi Nan dai date line din da bauchi state ta saka na rufewa har ya wuce Amma still now Basu rufe goggle form din nasu ba 
Idan Kai ba Dan bauchi bane kayi hakuri na state din ku Yana Nan zuwa Kai ma ko Kuma haraj cika an Gama
Idan har Allah yasa mutum Yana da rabo zai iya samun kudi daga Kan naira 100k zuwa 200k
Idan kai ba dan Bauchi bane sai kayi hakuri har naku yazo, saboda gudun kada ka lalata bayananka.
Ga Abubuwan da ake bukata wajen cika form din
1. Email Address
2. First Name
3. Middle Name
4. Last Name
5. Gender
6. Date of Birth
7. Phone Number
8. NIN Number
9. Residential Address (Wurin zama)
10. State (tick Bauchi)
11. LGA
12. Sannan sai ayi uploading Passport, kada ya kasance mai nauyi.
Wato nauyinsa ya kasance kilobite ne
Bayan kayi next zasu nuna maka abubuwa da ake buqata kamar su
1. Evidence of Security, utilities, Stationer and Tenancy Agreement
2. Evidence of registration with CAC, SMEDAN, State Business Premises or Trade and Artisan
3. Direct Wage/Salary Payment into employee bank Account/digital wallet for at least 3  months
Sai kayi next, zaka zabi:
1. Business category: micro ko Small business
2. Business type: formal ko informal
3. Age of business
4. Business registration: zaka zabi CAC, ko SMEDAN, ko Trader and Artisan ko NASSI ko NASME ko Business Premises Registration
5. Sai kayi uploading evidence na abinda ka zaba a sama.
6. Business Location
7. Nature of Business: zaka zabi wane irin business kakeyi
8. Sai submit.
Daga cikin tsarin wannan program din shine Koda baka daya daga cikin wadannan business registration din zaka iya cikawa saboda sunce daga baya zasuyiwa mutane training sabo
To Amma bamu San yaya Yan bauchi state din zasuyi nasu ba 
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button