Advertisment
support

YANA DA KYAU KASAN WAJEN DA ZAKAYI BVN SABODA DALILAI KAMAR HAKA

Sponsored Links
YANA DA KYAU KASAN WAJEN DA ZAKAYI BVN SABODA DALILAI KAMAR HAKA
ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA BARKAN MU DA KASANCE DA KU A WANNAN SHAFI NAMU MAI ALBARKA
Kamar yadda kuka sani muna yawan kawo rubututtuka akan Abubuwan da mukaga ana yawan amfani da su a wannan zamanin
a iya tunanin mu da sanin mu babu abinda ake amfani da shi a yanzu kamar harkan bude bvn or bank account
to Yana da kyau ace idan zakayi bvn kasan wajen da zakaje kayi saboda
1 wajen da kayi bvn sune suke da hakkin maka gyara a bvn dinka
2 wajen da kayi bvn sune zasu iya aiwatar da komai akan bvn dinka
muna masu Baku shawara idan zakayi bvn kada kaje wajen da baka San su ba
ko garin da ba garin ku ba 
misali kana hadejia katafi Kano or kaduna kaje chan wata cafe su maka bvn
tofa duk lokacin da wata matsala ta taso maka ta gyara a bvn din ka
kamar gyaran suna or date of birth or wani abu dai daban Babu inda zasu iya dawo maka da bvn dinka in ba wajen da suka maka bvn din Nan ba
saboda bvn an Samar da kyaykyawan tsaro akanta 
shiyasa zakaga kusan komai nata ake tsaurarashi saboda abace Mai matukar mahimmanci sosai agaremu
saboda Haka ne muke bawa mutane shawara da su San irin cafe din da zasuje ayi musu bvn
ku tare mu a rubutu na gaba domin karanta muhimman Abubuwan da zaka ajiye na bvn domin kaima ka Bata tsaro
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button